AIRTEL YA SAMAR DA TSARIN FREE BROWSING DA DOWNLOADING

          Tsarin TRACEPlus zaya bada dama ga  masu amfani da layin Airtel domin su yi downloading na Bidiyoyi maras iyaka. Wannan bidiyoyi sun hada da na Nishadi da Bandariya, Wakokin HipHop, NaijaTrace, Labaran ‘yan fina-finai da dai sauransu.
                Wani abin birgewa da wannan tsari shine da zaran ka biya N40 domin shiga tsarin to shi ke nan ya rage gareka kayi download din duk wani abin da ka ga dama daga wannan website din na TRACE Music Media Brand.
                To me kuke jira?
                Domin amfana daga wannan garabasa sai ku wannan hanyar domin shiga tsarin:
  • 1      Ka sanya *62012# sai ka danna kira.
  • 2      Ko kuma zaka iya tura “HELP” zuwa 62012 domin samn Karin bayani akan garabasar

Comments