Ga wata sabuwar garabasa ta bude wa masu amfani da layukan Etisalat!
Wannan free browsing zaya baka damar moriya 1GB daya a kyauta!
Kai tsaye domin amfana daga wannan data, da farko zaka yi Tweaking na IMEI din wayarka ne kamar haka:
Lambar IMEI din da zaka canja itace 3598380754***** sai ka maye wadannan stars din guda biyar da wasu lambobin. (Idan baka san yadda ake tweak ba to karanta wannan kasidar: Yanda ake yin Anroid IMEI Tweak)
Bayan ka kammala tweak din, sai ka sanya wadannan lambobin ka tura kira:
*8186*092840413028038#
Zaka tura kiran ne kamar sau goma ko fiye da haka.
Idan suka ce maka "You are not eligible for this offer" to sai ka sake canja wasu lambobin a wajen da muka sanya *****. Haka zaka yi ta yi har sai Allah ya baka sa'a ka canko lambar da babu wanda yayi amfani da ita.

Comments
Post a Comment