KUYI AMFANI DA USB A MATSAYIN MODEM

Akwai hanya 3 da zaku iya hada computer din da kuma wayoyinku domin yin browsing; ta amfani da Bluetooth, wifi hotspot, da kuma USB cable.
                Anan zamu Magana akan yadda zaku iya amfani da USB cable domin hada wayarku da computer domin yin browsing:
1     1.  Ka tanadi USB cable, wayarka ta android, ka kuma tabbatar cewa akwai data a cikin sim dinka (wato layin wayarka)
2     2.  Sai ka hada wayar da computer din ta hanyar USB
3     3.   Bayan ka tabbatar da cewa wayarka ta hau, sai ka shiga cikin Settings na wayarka
4
            4. Daga nan sai ka shiga cikin more settings
 5. Sai ka shiga cikin “Tethering & portable hotspot” 
6. Sai ka taba “USB tethering”
 Da zaran sun yi connecting shi ke nan zaka iya amfani da data din da ke cikin sim din wayarka domin yin browsing. Amma ka tabbatar ka kunna data din wayarka kafin ka fara browsing din.

Comments