MATAKAN DA ZAKA FARA BI DOMIN SAMUN KUDI A INTERNET

Idan har kuna amfanuwa daga kasidojin da SADARWA ke kawo muku, to ku bamu goyon baya tare da karfafa mana guiwa akan abin da muke yi ta zabar SADARWA a matsayin Cibiyar samar da ilimin fasahar sadarwa.
Ka kada kuri'arku sai ku shiga a wannan website din, ku dubo inda aka sanya “Best I.T startup of the year” sai ku taba wajen. Zaku ga wasu jerin sunaye, sai ku zabi SADARWA, sai kuje daga kasa ku yi Submit.
Da fatan zaku kara mana kwaringuiwa ta hanyar zabarmu a matsayin Cibiyar da ke samarda ilimin fasahar sadarwa.
Ga adress din inda Zaku kafa kuri'ar:


Comments