TA YAYA AKA SAMO INTERNET

Internet ansamo shine bayan shekara 20 da suka wuce, samunshi ya samo asaline da wata hadakanyar Computa, da majalisar tsaro ta amuruka da ake kira ARPAnet tayi, an hadane ta hanyar harhada computer wuri daya domin su samu dammar aikawa da sakonni, zuwa kowace computa cikin dan kankanen lokaci. Ta haka ne sai aka hada wayar computer da layin telephone domin, aikawa da sakonni, zuwa kowane wuri na duniya, yadda za’a iya aikawa da sakonnin ta daruruwan kilomitoci.

Comments