Da farko kafin na fara Magana
akan, yadda zaka hada computer, da internet, an sake kawo misali. Game da
internet, misali:- Idan kasiya handset bazaka iya kiran kowa ba sai ka saka
layi amma zaka iya budo cikin ta, zaka iya kara suna ye, harma zaka iya rubuta
wasika amma ba zaka iya aikawa da wasikar ba sabo da baka sa layi ba, na biyu
idan zaka a layi zaka zabi, irin wane layi zaka sa, layin VMOBILE, ko MTN, ko glo, ko MTEL, su wadannan su ake kira Network
Service Provider, idan kasiya layin, ajiki ne zaka ga nambarka, wanda da shine
zaka iya kiran kowa, to itama haka
computa take, idan ka siya computa idan kanason Internet, zakasamu Intenet Service Provider (I S P)
Comments
Post a Comment